Monday 29 February 2016

AISHA DAN KANO TA RASU.



Innalillahi wainna illahi raju'un.  Allah yayiwa fittaciyar yar wasan hausan  nan, wacce aka fi sani da AISHA DAN KANO. On the 24th of February 2016.  bayan dan rashin lafia datayi kwana biyu. Ta rasu ta bar yara 3. Wannan yarinyar tace da za'ayiwa aure sati biyu kafin rasuwar ta.

Allah yayi mata rahama ya jikanta ameen.

Aisha dan kano a kannywood actress just pass away recently on the 24th of February 2016.  After just few days sickness.  May Aljannat firdaus be her final house ameen. May her soul rest in peace ameen.

1 comment: