Monday 1 February 2016


KHADIJATUL IMAN SANI DANJA AND AHMED ALI NUHU.

kwanan nan ne kampanin da akewa lakani da 2effects empire,  suka fara daukan wani shiri mai sunan BURI UKU A DUNIYA. shirin da yakubu mohd shine ya jagoranci shirin, sani danja shine director na film din. Abin dubawa a wannan film din shine, yara guda 2 da aka saka a film din. Khadijatul iman sani danja da kuma ahmad ali nuhu. Yasa mutane suna ta surutu da kuma abin ya zame musu abin alajabi, domin atunanin mutane SANI DANJA da ALI NUHU  basu shiri balle su hada yaran su a film. Sai gashi kuwa yaran sun fito a film tare, wanda yasa kowa yana sha'awar kallon film din domin suga wani iri rawa suka taka a film din. 

To muna nan muna jiran film din nan. Domin mu bawa idonmu abinci.

SANI DANJA AND ALI NUHU FUTURE THEIR CHILDREN IN AN UPCOMING MOVIE. 

SANI DANJA and ALI NUHU recently future their children together in an upcoming movie in hausa language.  The children were spotted together in some of the photo shoot of the movie which has been circulating the web for some time now. The name of the movie is said to be BURI UKU A DUNIYA which means 3 (three) wishes . 

We wish them best of luck and hope the children will make their own names just like their parents.

2 comments: